<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 (Kira da amsa)
 K: Zo ka cece mu a duniyan nan
 A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba.

[V2]
 K: Muna jiran ka a duniyan nan
 A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba.

[V3]
 K: Yesu n ƴaƴanka a duniya nan.
 A:  Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba

[V4]
 K:  Yesu ya panshe mu a duniya nan
 A:  Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba

[V5]
 K: Muna taruwa a duniya nan
 A:  Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba

[V6]
 K: Cikin sunanka a duniya nan
 A:  Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba

[V7]
 K: Za mu hau tare a sama can
 A:  Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba

[V8]
 K: Za mu taru can a wurinka
 A: Halleluya Yesu, Ubangijin Ceto, Yesu Baba</lyrics>
<title>Zo Ka Cece Mu A Duniyan Nan LW595</title>
<hymn_number>595</hymn_number>
</song>